Masanan mu, Matasan mu, Social media profile da kuma prospects of climbing the social ladder!
Muhamad Rislan
@rislan1
I am not a job creator
yet, but if I were to be one tomorrow, I will know whom to employ from the
Facebook updates of my friends.
You are a graduate (or
student) of let's say, agriculture, yet your profile shows no content of your
educational background, it also shows no analysis of the current trend
affecting your field. Nothing!! Zilch!!
Abin takaici, matasa da
ya kamata a ce suna karance-karance da bincike akan sabbin abubuwan dake fitowa
a fannin su, suna sanar da jama'a inda duniya ta nufa, amman kash, se ka ga,
gasar saka hotuna, tsurku (gossip) da kuma maula shi ya fi tsone musu idanu.
Ko da ko baka da sana'ar da za ka saka a profile din ka, kana iya duba inda
abubuwa suka nufa a fannin ka, ka d'an rubuta sharhi a bisa fahimtar ka. Idan
wani daga cikin abokan ka ya duba profile din ka, wannan sharhin na iya birge
shi ya nunawa abokan sa. Ba ka san inda wannan ze kai ka ba.
Daga cikin dabi'a an,
nakan duba profile din wanda ya turon friend request naga yadda yake nazarin
rayuwa kafin nayin karbi request din sa/shi. Amman duk da haka in ka duba
labarun da shafin jaridun Nigeria ke rawaito akan abubuwan da suka shafi kasar
mu, ko ma ya shafi matasa, se kaga qadan ne daga cikin matasa ke iya yin
cikakken nazari da rubutu akan wannan labarin. In ka duba comment section din,
babu wani abu me ma'ana daga zagi se kabilanci; qadan ne ke yin nazari mai nuna
fahimtar abin da ake magana.
That's not even the scary
part. The fact that you have professionals having social media profile but
hardly write any views/essay on government policies, social orientation,
reviews and of course proferring solutions for our social ills. You will see an
expert in a certain field turning him/her self into an expert in sharing other
peoples' opinion or content, or resorting to putting likes in other posts. They
hardly start conversations but join the bandwagon when the conversation gains
momentum. With experts/professionals like that, there is little wonder that the
youths are also redundant.
The way out is simple;
self develop yourself and package yourself optimally. You don't know who is
keeping an eye on your profile
Comments
Post a Comment